Monday, 18 February 2019

Ba sai na yi magudi zan ci zabeba>>Buhari

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana cewa basai yayi magudin zabe zai ci zabe ba, yace ya karade jihohi 36 na kasarnan yayi yakin neman zabe kuma yana da yakinin cewa mafi yawan 'yan Najeriya suna tare dashi.Shugaban ya bayyana hakane a wajan taron masu ruwa da tsaki na jam'iyyar APC da ya wakana a Abuja, yace dan haka baya shakkar komai.

No comments:

Post a Comment