Tuesday, 12 February 2019

Banga laifin Adam A. Zango na canja sheka ba>>Fati Nijar

Tauraruwar mawakiyar Hausa, Fati Nijar ta goyi bayan abokin aikinta, Adam A. Zango bisa canjin shekar da yayi daga jam'iyyar APC zuwa PDP, ta bayyana cewa bata ga laifinshi ba dan duk mawakin da yasan abinda yake yi bazai yadda da wulakanci ba.

No comments:

Post a Comment