Wednesday, 13 February 2019

Boko Haram sun kaiwa tawagar gwamnan Borno Hari

Rahotanni daga jihar Borno na cewa mayakan Boko haram sun kaiwa tawagar gwamnan jihar, Kashim Shattima hari akan hanyar Gamborun-Ngala yayin da yake kan hanyar zuwa yakin neman zabe.



Rahoton Daily Trust yace, da dama ne suka rasu yayin da wasu kuma sun bace ba'a san inda suke ba.

No comments:

Post a Comment