Tuesday, 26 February 2019

Buhari ya doke Atiku a Borno

Sakamakon zaben shugaban kasa a Najeriya

Buhari na jam'iyyar APC ya lashe jihar Borno da kuri'a 836,496, inda ya doke Atiku na PDP wanda ya samu kuri'a 71,788.
No comments:

Post a Comment