Sunday, 17 February 2019

'Da tuni baba ya ci zabe'>>Rarara ya saki sabuwar waka kan dage zabe

Bayan da hukumar zabe me zaman kanta, INEC ta dage zaben da aka tsara yi ranar Asabar din data gabata, wasu sun rika yiwa mawaki, Rarara tambayar shin wace irin waka zai wa shugaba Buhari yanzu, ganin cewa a lokacin Jonathan da irin haka ta faru yayi waka? Rararan dai yanzu ya basu amsa.Sabuwar wakar da Rarara ya fitar da yake cewa da tuni baba ya ci zabe yanzu haka ta fara yawo a tsakanin jama'a.

Idan baka jita ba gata nan a kasa:

No comments:

Post a Comment