Thursday, 14 February 2019

Dalibar dake karatu a kasar Saudiyya ta dawo gida dan sakawa shugaba Buhari kuri'a

Wannan baiwar Allahn dalibace dake karatu a kasar Turkiyya, masoyiyar shugaban kasa, Muhammadu Buhari, dalilin haka yasa ta dawo Najeriya dan ta saka mishi kuri'a a zaben da za'a yi.Ya Zama Wajibi Na Dawo Domin Na Jefawa Baba Buhari 'Kuri'a Matu'kar Lafiyata 'Kalau, Cewar Rukayyat Sadauki, Wato Dalibar Da Ta Dawo Gida Nijeriya Daga Kasar Turkiya Domin Jefawa Buhari Kuri'a.

No comments:

Post a Comment