Saturday, 16 February 2019

Dalilin da yasa nake son Atiku Abubakar>>Ummi Zeezee

Tauraruwar fina-finan Hausa, Ummi Zeezee ta bayyana babban dalilin da yasa take son dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP,Atiku Abubakar sosai, tace saukin kanshine yasa yake birgeta.

Ummi ta bayar da labarin yanda Atikun ke sanye da wani abin hannu da ta bashi.

No comments:

Post a Comment