Tuesday, 5 February 2019

Dan Allah a rika saka Hijabi: Kalli yanda wani yawa hoton Rahama Sadau kwaskwarima

Tsakanin jiya da yau, tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau ta saka wasu hotunan ta da take sanye da riga me hannu daya da suka dauki hankulan mutane sosai a shafukan sada zumunta, wannan hoton na sama wai ne ya yiwa hoton na Rahama Sadau kwaskwarima inda ya mayar da ita kamar ta saka hijabi.


No comments:

Post a Comment