Thursday, 14 February 2019

Daya daga cikin wanda suka rasu a harin da Boko Haram suka kaiwa tawagar gwamnan Borno

Wannan bawan Allahn na daya daga cikin wanda suka rasa ratukansu a kwantan baunar da mayakan Boko Haram sukawa tawagar gwamnan jihar Borno a kan hanyarshi ta zuwa yakin neman zabe Gamboru-Ngala.Rahotanni sun bayyana cewa mutane 3 suka rasu a harin.

INNA LILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN

Yana Daga Cikin Wadanda Boko Haram Suka Kashe A Tawagar Gwamnan Borno A Hanyar Zuwa Yakin Neman Zabe A Garin Dikwa-Gamboru Ngala

Sunansa Baggidos Usmanu.

No comments:

Post a Comment