Sunday, 10 February 2019

Duk wanda zai iya gayamin garin da Buhari yaje aka mai ihu zan bashi kyautar dubu 10

Tauraruwar fina-finan Hausa, Sa'adiya Kabala ta saka wata gasa inda ta bukaci da a kawo mata jiha daya da shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya shiga aka mai ihu ko kuma aka ce mai ba'a so, ta saka Naira dubu 10 ga duk wanda ya kawo mata.

No comments:

Post a Comment