Wednesday, 13 February 2019

Fati K. K ta dawo daga goyon bayan Atiku ta komawa Buhari

Tauraruwar fina-finan Hausa, Fati K. K wadda ada take a bayan dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP,Atiku Abubakar, a yanzu ta fito ta bayyana goyon bayanta ga shugaban kasa,Muhammadu Buhari na jam'iyyar APC.Fati K. K ta bayyana hakane a dandalinta na sada zumunta inda da dama daga cikin abokan aikinta da masoya shugaba Buhari suka mata lale da shigowa cikinsu.No comments:

Post a Comment