Sunday, 17 February 2019

Fati Shu'uma sanye da hular yakin neman zaben Buhari

Tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Shu'uma kenan a wannan hoton nata da take sanye da hular yakin neman zaben shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ta haskaka, muna mata fatan Alheri.No comments:

Post a Comment