Wednesday, 13 February 2019

Furodusa Rabiu Alrahuz Ya Yi Mummunan Hadarin Mota

Babban furodusa a masana'antar shirya finafinan Hausa, Alhaji Rabiu Alrahuz ya yi mummunan hadarin mota akan hanyarsa ta komawa Kano daga Yola. 


Rahotanni sun nuna cewa yana cikin wani yanayi.


Abokan aikinshi da damane suka saka labarin a shafunasu na sada zumunta dan nuna Alhini.
Muna fatan Allah ya bashi lafiya.

No comments:

Post a Comment