Saturday, 16 February 2019

Gwamnatin Tarayya Ta Sayo Sabbin Jiragen Kasa Daga Chana

Sabbin taragon jiragen kasa ke nan yayin da wani jiragin ruwa ke sauke su wanda gwamnatin tarayya ta sayo daga kasar Sin a matakinta na inganta fannin sufuri. Tuni dai aka fara shirin isowa da su tashoshin da za a dora.No comments:

Post a Comment