Tuesday, 12 February 2019

Hadiza Gabon ta samu mabiya miliyan 1 a Instagram

Tauraruwar fina-finan Hausa,Hadiza Gabon ta kasance ta biyu a farfajiyar masana'antar Kannywood da ta kai ga yawan mabiya miliya 1 a shafin Instagram bayan Rahama Sadau.Wanda ke bin Hadiza Gabon kuma ke da alamar zamowa na gaba da zai samu mabiya miliyan 1 nan bada jimawa ba shine,Ali Nuhu Sarki, muna tayata murna da fatan Allah ya kara daukaka.

No comments:

Post a Comment