Monday, 11 February 2019

Hoton Davido tare da Matar Atiku

Daya daga cikin matan dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Jennifer Atiku Abubakar kenan tare da tauraron mawaki, Davido a wannan hoton da suka dauka tare ta bayyana cewa zata so yin aiki da matasa masu basira irinshi daga masana'antar nishadi dan ci gaban Najeriya.No comments:

Post a Comment