Monday, 11 February 2019

Hoton Momo da fastar shugaba Buhari bayan ya bar tafiyar Atiku

Tauraron fina-finan Hausa, Aminu Shariff, Momo kenan a wannan hoton nashi inda yake sanye da fastar shugaban kasa Muhammadu Buhari, Momo dai ya bar tafiyar PDP ta Atikune inda ya dawo yin Buhari.No comments:

Post a Comment