Wednesday, 27 February 2019

Hoton Nasara: Shugaba Buhari, diyarshi, Zahara da mijinta Ahmed

Diyar shugaban kasa, Zahara Buhari kenan a wannan hoton da ta dauka tare da mahaifin nata, Muhammadu Buhari da mijinta, Ahmad Indimi, ta yi fatan Allah ya kiyaye kasarmu daga fitintinu.
No comments:

Post a Comment