Thursday, 14 February 2019

Hotunan daga gurin yakin neman zaben Buhari a Katsina

Hotunan yakin neman zaben shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a jihar shi ta haihuwa, Katsina da ke gudana a yau, Alhamis, dubban masoyanshine suka fito dan mai maraba.
No comments:

Post a Comment