Friday, 15 February 2019

Hotunan Rahama Sadau da Sadiq Sani Sadiq shirin fim ne

A jiya, Alhamisne wasu kayatattun hotunan taurarin fina-finan Hausa, Rahama Sadau da Sadiq Sani Sadiq masu alamar tambaya suka karade shafukan sada zumunta inda da dama daga masoyansu suka rika tambayar ko aure zasu yi? Rahamar dai ta bayar da amsa.A wani sako da ta fitar ta danda linta na sada zumunta Rahamar ta tabbatar da cewa hotunan wani sabon shirin fim ne da suke yi tare.

No comments:

Post a Comment