Thursday, 14 February 2019

Hotunan yakin neman zaben Atiku a Adamawa

Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar shima a yau ya karkare yakin neman zabenshi a jihar shi ta haihuwa,jihar Adamawa, dubban masoyanshine suka fito dan nuna mai soyayya.

No comments:

Post a Comment