Tuesday, 12 February 2019

Hotunan yakin neman zaben Atiku a Legas

Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubajar kenan a wadannan hotunan tare da Matarshi, Titi a yayin yakin neman zaben da yaje jihar Legas.
No comments:

Post a Comment