Wednesday, 13 February 2019

Hotunan yakin neman zaben Buhari a Abuja

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a wadannan hotunan yayin yakin neman zaben da ya gudanar yau a babban birnin tarayya, Abuja, ya samu rakiyar gwamnan Kogi, Yahaya Bello, Ministan cikin gida, Abdulrahman Dambazau da sauransu.
No comments:

Post a Comment