Tuesday, 12 February 2019

Hotunan yakin neman zaben Buhari a Bayelsa

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a wadannan hotunan yayin yakin neman zaben da yaje yi jihar Bayelsa, ya samu kyakyawar tarba daga dandazon jama'ar jihar.No comments:

Post a Comment