Tuesday, 12 February 2019

Hotunan yakin neman zaben Buhari a jihar Kwara

Wadannan hotunan yakin neman zaben shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a jihar Kwara da yaje jiya, dubban masoyanshine suka fito dan mai tarba ta musamman.No comments:

Post a Comment