Tuesday, 12 February 2019

Hotunan yakin neman zaben Buhari a Rivers

Wadannan hotunan yakin neman zaben shugaban kasa, Muhammadu Buhari ne a jihar Rivers da ya gudana yau, Talata, dubban masoyanshi ne suka taru dan mai maraba.

No comments:

Post a Comment