Friday, 8 February 2019

Hotunan yakin neman zaben shugaba Buhari a Adamawa

Wadannan hotunan yakin neman zaben shugaban kasa, Muhammadu Buhari ne da ya wakana a jihar Adamawa, Mahaifar dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP,Atiku Abubakar.Dubban jama'ane suka fito dan nunawa shugaban goyon baya.

No comments:

Post a Comment