Monday, 11 February 2019

Hotunan yakin neman zaben shugaba Buhari a jihar Zamfara

Wadannan hotunan yakin neman zaben shugaban kasa, Muhammadu Buhari ne da ya wakana jiya, Lahadi a jihar Zamfara, ya samu rakiyar gwamnan Jihar,Abdulaziz Yari da tsohon gwamnan jihar, Ahmad Sani, Yariman Bakura da shugaban jam'iyyar, Adams Oshiomhole da dai sauransu.No comments:

Post a Comment