Saturday, 16 February 2019

Hukumar INEC baku kyautaba

Yanzu Ina Matsayin Mutumin Da Ya Yi Kwanaki Hudu A Rumfar Zabe A Garin Jos Domin Ya Zama Na Farko Da Ya Dangwalawa Buhari Kuri'a?


Haka Kuma Ina Matsayin Wadanda Suka Tattara 'Yan Kudadensu Suka Yi Tafiya Zuwa Garuruwan Da Suka Yi Rijista Domin Kada Kuri'a?

Daga Ummu Salma Aliyu


No comments:

Post a Comment