Saturday, 16 February 2019

IDAN BA ZA SU IYA BA SU SAUKA KAWAIA kasashen da sukaci gaba kamata yayi shugaban hukumar zaben ya ajiye aiki, an yaudari 'yan Nigeria, an wargaza musu tsari, 'yan kasuwa masu saye da sayarwa zasu tabka asara mai dunbin yawa

Wallahi wannan dage zabe da akayi zai fusata mutane da dama su ki fitowa zaben.Shekara hudu ana ta shiri kowa ya gama shiri kawai dare tsaka sai ace wai an dage zabe, sam wannan tsarin bayyi ba, idan ba zasu iya ba su sauka kawai

Allah Ya sauwake
Ra'ayin Datti Assalafiy.

No comments:

Post a Comment