Tuesday, 26 February 2019

Idan kana so zamu baka lambar Buhari ka kirashi ka mai murna>>Fadar shugaban kasa ga Atiku


A yayin da ake gaf da kammala fadin gaba dayan sakamakon zaben jihohi 36 na Najeriya hadda babban birnin tarayya, Abuja, hadimin shugaban kasa, Bashir Ahmad ya yiwa Atiku tayin bashi lambar shugaban kasa, Muhammadu Buhari.

Ya gaishe da Atikun sannan yace mai INEC ta bayyana sakamakon zaben shugaban kasa na jihar Legas, me mafi yawan masu zabe,da kuma sauran wasu jihohi 20, kuma ya tabbata cewa ka fadi zabe shin in baka lambar Buhari, ka kirashi?

No comments:

Post a Comment