Tuesday, 26 February 2019

Ishaq Sidi Ishaq yayi murnar cika shekaru 3 da yin aure

Tauraron fina-finan Hausa, Ishaq Sidi Ishaq kenan a wannan hoton tare da iyalinshi inda yayi murnar cika shekaru 3 da yin aure, muna tayasu murna da fata  Allah ya kara dankon soyayya yawa iyali Albarka.No comments:

Post a Comment