Saturday, 9 February 2019

Kalli Atiku na rawa a wajan yakin neman zabenshi a jihar Cross Rivers

Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiki Abubakar kenan a wadannan hotunan yayin da yake rawa a wajan yakin neman zaben da yaje jihar Cross Rivers, dubban jama'a masoyanshine suka fito tarbarshi.No comments:

Post a Comment