Monday, 11 February 2019

Kalli gaisuwar da fadawan sarkin Legas sukawa shugaba Buhari

Wannan hoton ya nuna irin yanda jama'ar fadar sarkin Legas suka gaishe da shugaban kasa, Muhammadu Buhari tare da mataimakinshi, farfesa Yemi Osinbajo yayin ziyarar da ya kaiwa basaraken fadarshi.
No comments:

Post a Comment