Thursday, 7 February 2019

Kalli hoto me daukar hankali da Fati Muhammad ta saka


Tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Muhammad wadda tana gaba-gaba a wajan tallata dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ta saka wani hoton yarinya dake kallon fastocin Buhari da Atiku.

Da yarinyar ta kalli fastar Atiku sai ta yi dariya.

Da kuma ta kalli fastar Buhari sai ta fashe da kuka.

No comments:

Post a Comment