Friday, 15 February 2019

Kalli hoton Maryam Gidado da ya jawo cece-kuce sosai ta yanda har saida Adam A. Zango ya ce mata ta cireshi

Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Gidado ta saka wani hoto a dandalinta na sada zumunta da ya dauki hankulan mutane sosai, duk da cewa wasu sun yaba amma da dama sun ce hakan bai dace ba saboda tsiraicin da ta nuna a hoton.
Lamarin ya kai har saida abokin aikinta kuma me gidanta Adam A. Zango ya mata magana da cewa, Ki cire wannan hoton Mero.

No comments:

Post a Comment