Saturday, 9 February 2019

Kalli hotuna daga wajan yakin neman zaben shugaba Buhari a Legas

Wadannan hotunane daga wajan yakin neman zaben shugaban kasa, Muhammadu Buhari a jihar Legas, dubban masoya shugabanne suka fito dan tarbarshi tare da nuna mishi soyayya.No comments:

Post a Comment