Saturday, 2 February 2019

Kalli hotuna: Yadda Jirgin Sama Dauke Da Osibanjo Ya Yi Hadari

Jirgin mataimakin Shugaban kasa Yemi Osibanjo ya yi hadari a Kabba dake jihar Kogi kan hanyar sa ta zuwa yawon raba kudin 'Treadermoni'. Sai dai hadarin ya zo da sauki, domin Osibanjo da sauran mutanen cikin jirgin ba su ji rauni ba.


Bayanai sun tabbatar da cewa Osinbajo yana cikin koshin lafiya tare da sauran wadanda ke tare da shi a tawagarsa, wanda suke kan gudanar da ziyarar a wannan rana zuwa garin Kogi.
Rariya.


No comments:

Post a Comment