Wednesday, 27 February 2019

Kalli hotunan yanda shugaba Buhari yayi murnar sake lashe zabe

Wadannan hotunan yanda shugaban kasa, Muhmmadu Buhari yayi murnar lashe zabene a karo na biyu tare da iyalinshi, abokan aiki da masoyanshi, hotunan sun kayatar.No comments:

Post a Comment