Monday, 11 February 2019

Kalli hotunan yanda yakin neman zaben Atiku ya kasance a Kano da irin tarbar da dubban masoyanshi suka mai

Wadannan hotunan dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar kenan a yayin da yaje yakin neman zabe jihar Kano jiya, Lahadi, dubban masoyan shine suka yi fitowar farin dango inda suka tarbeshi tare da nunamai soyayya.Mafi yawancin jama'ar da aka gani a wajan taron na sanye da jar hula wadda ke nuna alamar Kwankwasiyya. Hakanan shi kanshi Atikun da jar hula ya shiga Kanon.

No comments:

Post a Comment