Thursday, 14 February 2019

Kalli motar miliyan 31 da Ahmed Musa ya siya

Tauraron dan kwallon Najeriya, Ahmed Musa ya sayi sabuwar mota kirar Marsandi V Class 2019 Zero KM wadda ake sayar da ita akan kudi miliyan 31, Wani an kasuwa daga Dubai ne me suna Mompha ya taya Musa murna a shafinshi na sada zumunta yayin da shi kuma Musan ya gode masa.
Kwanakin bayane Ahmed Musa ya bar kungiyar Leicester City ta kasar Ingila inda ya koma bugawa Alnassr ta kasar Saudiyya.

Muna tayashi murna.


No comments:

Post a Comment