Tuesday, 12 February 2019

Kalli sabon kakakin rundunar Soji

Kanal Sagir Musa Ya Zama Sabon Kakakin Rundunar Sojojin Nijeriya. Hakan ya biyo bayan ajiye aikin da tsohon kakakin rundunar, Sani Usman Kuka Sheka yayi kwanannan.No comments:

Post a Comment