Saturday, 9 February 2019

Kalli Taron da akawa Buhari a Legas

Karin hotunan yakin neman zaben shugaban kasa, Muhammadu Buhari a jihar Legas kenan wanda ya samu rakiyar mataimakinshi, Osinbajo da shugaban jam'iyyar APC, Adams Oshiomhole da sauran jiga-jigan jam'iyyar.No comments:

Post a Comment