Monday, 11 February 2019

Kalli tsohon hoton Firai Ministan Najeriya na Farko

Wannan tsohon hoton firaiministan farko kuma na karshe,Marigayi Sir Abubakar Tafawa Balewa kenan a ofishinshi dake birnin Legasa a wanjan lokaci, muna fatan Allah ya kai rahama kabarinshi.No comments:

Post a Comment