Saturday, 16 February 2019

Kalli wani dan Arewa daya auri baturiya

Wadannan hotunan wani dan Najeriyane tare da amaryarshi, baturiya, 'yar kasar Jamus wanda aka daura musu aure kwanannan, hotunan su sun kayatar sosai a shafukan sada zumunta inda akai ta musu fatan Alheri.Muna fatan Allah ya basu zaman lafiya.


No comments:

Post a Comment