Tuesday, 26 February 2019

Kalli wani dan Kwankwasiyya da yayi yunkurin rataye kanshi bayan sanar da sakamakon KanoWani hoton bidiyo da tauraron me bayar da umarnin fina-finan Hausa, Malam Aminu Saira ya saka a shafinshi na Twitter da ya nuna wani da hular Kwankwasiyya yana kokarin rataye kanshi cikin barkwanci abin ya dauki hankula sosai.

Kalla a kasa ka gani:


No comments:

Post a Comment