Monday, 18 February 2019

Kalli wani daya musulunta shi da mahaifiyarshi da 'yan uwanshi

MUSULUNCI YA SAMU KARUWA

Ya Musulunta Tare Da Mahaifiyarsa Da Iyalansa Su Goma

Alhamdulillah wannan saurayin da kuke gani shine ya musulunta tare da mahaifiyarsa da kuma Iyalansa su 10 a ranar Alhamis/14/2/2019 a garin Dukawa, Tulai ward dake karamar hukumar Toro a jihar Bauchi.
Rariya.

No comments:

Post a Comment