Thursday, 14 February 2019

Kalli wani mutum da ya koma da kwana rumfar zabe dan ya zama na farko da zai sakawa Buhari kuri'a

Ya Tare A Rumfar Zabe Tun Kwana Uku Kafin Zabe Domin Ya Zama Mutum Na Farko Da Ya Jefawa Buhari Kuri'a


Abubakar Shatima, wani masoyin Buhari kenan wanda ya yi hijira daga garinsa na Jos izuwa wurin Zaɓe , tun a jiya 13/02/2019. 
domin zama farkon wanda ya zaɓi Buhari.
Rariya.


No comments:

Post a Comment