Sunday, 10 February 2019

Kalli yanda Kwankwaso ya sawa Adam A. Zango hular kwankwasiyya

Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango kenan a wadannan hotunan tare da abokan aikinshi yayin da tsohon gwamnan Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ke sanya mai hular kwankwasiyya bayan watsi da APC da yayi.
No comments:

Post a Comment