Wednesday, 27 February 2019

Kalli yanda shugaban APC, Adams Oshiomhole yake murnar cin zaben shugaba Buhari

Shugaban jam'iyyar APC, Adams Oshiomhole kenan a wadannan hotunan yayin da yake murnar cin zaben da shugaban kasa, Muhammadu Buhari yayi, yace ya kasa nutsuwa sai murna yake.
No comments:

Post a Comment